A ranar 21 ga Satumba, 2021, yayin da dubban iyalai ke bikin tsakiyar kaka, ma'aikatan kiwon lafiya a Xiamen suna ci gaba da aiki akan kari.